Job 8:4 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Lokacin da ’ya’yansa suka yi masa zunubi, yakan bar su su sha wahalar da zunubi yake kawowa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَيْ، یَیَنْكَ سُنْيِ مَسَ ذُنُوبِ، شِے يَسَا يَحُكُنْتَسُ بِسَغَ ذُنُبَنْسُ نَغَنْ‌غَنْثِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Lalle 'ya'yanka sun yi wa Allah zunubi, Don haka ya hukunta su yadda ya cancanta.