Job 8:6 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
in kai mai tsarki ne, kuma mai adalci, ko yanzu ma zai taimake ka, yฤ mayar maka iyalinka da farin cikinka.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูุฏููู ููููุฏู ฺูุจูุชูุฑู ุฑููู ุฏูุบูุณููููู ุงูู ุธููุซูุ ููููููู ุฐููู ุชูุงุดู ุฏููุงูู
ููู ููุชูููู
ูููููฐููุ ููู
ูููุฑู ู
ููู ุฏู ุฐูู
ููู ููุงฺขููู ุงููุบูุฏูููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Idan kana da tsarki da aminci, Allah zai taimake ka, Ya maido da iyalin gidanka, ya yi maka sakayya.