Job 8:7 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ko da yake za ka fara da kaɗan, duk da haka za ka gama da samu mai yawa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كُواْ دَ كَغَ ڢَارَوَرْ رَايُوَرْكَ بَكُواْمٜىٰبَ، ڧَرْشٜىٰنْكَ ذَيْ يَلْوَتَ ڨُورَيْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Duk hasarar dukiyan nan da ka yi, ba kome ba ne In aka gwada da abin da Allah zai ba ka nan gaba.