Job 9:10 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yana yin abubuwan banmamaki waɗanda ba a iya ganewa, mu’ujizai waɗanda ba a iya ƙirgawa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
شِينٜىٰ يَعَيْكَتَ مَنْيَنْ أَبُبُوَ، وَطَنْدَ بَذَامُ عِيَ غَانٜىٰوَبَ، عِ، يَيِ أَيُّكَنْ بَنْ مَامَاكِ وَطَنْدَ سُكَ وُثٜىٰ ڧِرْغٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ba shi yiwuwa mu gane manyan abubuwa da yake yi. Ayyukan al'ajabansa ba su da iyaka.