Job 9:13 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Allah ba ya danne fushinsa; ko dodannin ruwan da ake kira ayarin Rahab ya tattake su.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
اللَّهْ بَيْ جُويَا دَغَ ڢُشِنْسَبَ، حَرْ مَا أَبُواْكَنْ دُواْدُوانْ ضُوًنَنْ رَاهَڢْ سُو مَا سُنْ نَطُ عَڧَرْڧَشِنْ ڧَڢَاڢُنْسَ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Allah ba zai huce fushinsa ba. Ya murƙushe maƙiyansa waɗanda suka taimaki dodon ruwan nan da ake kira Rahab, wanda ya tayar masa.