Job 9:14 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Ta yaya zan iya yin faɗa da shi? Ina zan iya samun kalmomin da zan yi gardama da shi?
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَلّٜىٰ ڢَا نِے إِنْ أَمْسَ مَسَ، كُواْ إِنْ ذَاٻِ كَلْمُواْمِنْ دَ ذَنْيِ ڧَارَرْسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
To, ƙaƙa zan yi in samo kalmomin da zan amsa wa Allah?