Job 9:19 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
In maganar ƙarfi ne, shi babban mai ƙarfi ne! In kuma maganar shari’a ne, wa zai kai kararsa?
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
إِنْ دَ ذَنْثٜىٰنْ ڠُودَ ڧَرْڢِينٜىٰ، وَ ذَيْ ڠُودَ ڧَرْڢِے دَ اللَّهْ! إِنْ دَ ذَنْثٜىٰنْ ڧَارَنٜىٰ، وَ ذَيْ عِيَ سَاشِ يَشِغُواْ كُواْتُ؟
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
In gwada ƙarfi ne? To, a iya gwada wa Allah ƙarfi? In kai shi ƙara ne? Wa zai sa shi ya je?