Job 9:22 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ba bambanci; shi ya sa na ce, ‘Yana hallaka marasa laifi da kuma mugaye.’
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَنْ دَامُبَ! شِيَسَا نَثٜىٰ، ‹دَ مَرَرْ لَيْڢِے دَ مُوغُ دُكْ، يَكَنْ هَلَكَاسُ؞›
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Don haka ban damu da kome ba. Da marar laifin da mai laifin duk, Allah zai hallaka mu.