Job 9:23 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Lokacin da bala’i ya kawo ga mutuwa, yakan yi dariyar baƙin cikin marasa laifi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَعَدَّ بَلَعِ يَكَٰوُاْ مُتُوَ ڢَرَتْ طَيَ، اللَّهْ يَكَنْيِ دَارِيَارْ رٜىٰنِ سَعَدَّ مَرَرْ لَيْڢِے سُكَنْ مُتُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da marar laifi ya mutu farat ɗaya, Allah yakan yi dariya.