Job 9:25 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Kwanakina sun fi mai gudu wucewa da sauri; suna firiya babu wani abin jin daɗi a cikinsu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«ݣُونَكِنَ سُنَ وُثٜىٰوَ دَ سَوْرِ، ڢِيٜىٰدَ مَيْ غُدُ، غُدُ سُكٜىٰيِ، بَا وَنِ أَلْحٜىٰرِ عَثِكِنْسُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Kwanakina suna shuɗewa da sauri, ba mai kyau ko ɗaya.