Job 9:33 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
In da akwai wanda zai iya shiga tsakaninmu, ya ɗora hannunsa a kanmu tare,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَاشِ، بَابُ مَيْ ڟَيَاوَا أَڟَكَانِنْمُ، بَابُ مَيْ شَرِيعَرْ دَ ذَيْ رِڧٜىٰ حَنُّوَنْمُ يَنُونَ مَيْ غَسْكِيَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma ga shi, ba wanda zai shiga tsakaninmu, Ba wanda zai shara'anta tsakanina da Allah.