Job 9:35 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’an nan ne zan iya yin magana ba tare da jin tsoronsa ba, amma a yadda nake a yanzu ba zan iya ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ ذَنْيِ مَغَنَ بَابُ ڟُواْرُوانْسَ! عَمَّا سَبُواْدَ حَلِنْ دَ نَكٜىٰ ثِكِ، بَذَنْ عِيَ ڢَطَرْ كُواْمٜىٰبَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ba na jin tsoro, Zan yi magana, domin na san zuciyata.”