Joel 1:10 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Filaye sun zama marasa amfani, ƙasa ta bushe; an lalatar da hatsi, sabon ruwan inabin ya bushe, mai kuma ba amfani.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ڢِلَيٜىٰنْ غُواْنَ سُنْ لَلَثٜىٰ، ڧَسَرْ نُواْمَ تَنَ كُوكَنْ بَڧِنْ ثِكِ، غَمَا أَنْٻَاتَ حَڟِ، ضُوً إِنَبِے مَا يَبُوشٜىٰ كَكَڢْ، بَابُ كُوَ مَنْ ظَيْتُنْ!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ba kome a gonaki, Ƙasa tana makoki, Domin an lalatar da hatsin, 'Ya'yan inabi sun bushe, Itatuwan zaitun kuma sun yi yaushi.