Joel 1:14 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ku yi shelar azumi mai tsarki; ku kira tsarkakan taro. Ku kira dattawa da kuma dukan mazaunan ฦ™asar zuwa gidan Ubangiji Allahnku, ku kuma yi kuka ga Ubangiji.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ูƒููŠู ุดูœู‰ูฐู„ูŽุฑู’ ูŠูู†ู’ ุงู”ูŽุธูู…ูุŒ ูƒููƒูุฑูŽุง ู…ูู‡ูู…ู‘ูู†ู’ ุชูŽุงุฑููˆุงู’ุž ูƒูุชูŽุงุฑูŽ ุฏูŽุชู‘ูŽุงูˆูŽุง ุฏูŽ ุฏููƒูŽู†ู’ ู…ูŽุฐูŽูˆู’ู†ูŽู†ู’ ฺงูŽุณูŽุฑู’ุŒ ุณูุดูุบูŽ ุบูุฏูŽู†ู’ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ู†ู’ูƒูุŒ ุณููŠู ูƒููˆูƒูŽุง ุบูŽ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ku sa a yi azumi, Ku kira muhimmin taro. Ku tara dattawa da dukan mutanen ฦ™asar A Haikalin Ubangiji Allahnku, Ku yi kuka ga Ubangiji.