Joel 1:19 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A gare ka, ya Ubangiji, nake kira, gama wuta ta cinye wurin kiwo harshen wuta kuma ya ฦone dukan itatuwan jeji.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุง ููููููููฐูู ุ ุงููุบูุฑูููฐูู ููููููฐ ูููููุง! ุบูู
ูุง ููุชูุง ุชฺูงููุงูููููฐ ุซูููููุฑู ฺขูููููู ูููููุงูุ ููุฑูุดูููฐูู ููุชูุง ฺููงููุงูููููฐ ุฏููููู ุนูุชูุชููููู ุฏูุงุฌูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ina kuka a gare ka, ya Ubangiji, Domin ciyayi da itatuwa sun bushe, Sai ka ce wuta ce ta ฦone su.