Joel 1:20 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Har ma namun jeji suna haki gare ka; rafuffuka sun bushe wuta kuma ta cinye wurin kiwo a jeji.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
نَمُواْمِنْ دَاجِ مَا سُنَ كُوكَا غَرٜىٰكَ غَمَا وُرَارٜىٰنْ ضُوَ سُنْ بُبُّوشٜىٰ سَرَيْ، وُتَا كُمَ تَثِنْيٜىٰ دُكَنْ ثِيَوَرْ دَاجِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Har ma namomin jeji suna kuka a gare ka, Domin rafuffuka sun bushe, Ciyayi kuma sun bushe, Sai ka ce wuta ce ta ƙone su.