Joel 1:3 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ku faɗa wa ’ya’yanku, bari kuma ’ya’yanku su faɗa wa ’ya’yansu, ’ya’yansu kuma su faɗa wa tsara ta gaba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كُڢَطَا وَیَیَنْكُ لَابَرِنْسَ، بَرِ یَیَنْكُ كُمَ سُڢَطَا وَیَیَنْسُ، یَیَنْ یَیَنْكُ كُمَ سُڢَطَا وَاڟَارَ مَيْ ذُوَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ku faɗa wa 'ya'yanku labarinsa, 'Ya'yanku kuma su faɗa wa 'ya'yansu, 'Ya'yansu kuma su faɗa wa tsara mai zuwa.