Joel 1:6 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Wata al’umma ta mamaye ƙasata, tana da ƙarfi ba ta kuma ƙidayuwa; tana da haƙoran zaki, da zagar zakanya.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَمَا تُلِنْ مُتَنٜىٰ سُنْ ڢَاطَوَ ڧَسَاتَ، ڧُنْ‌غِيَثٜىٰ مَيْ ڧَرْڢِے، سُواْجُواْجِنْتَ بَعَ عِيَ ڧِرْغَوَ؞ كَيْڢِنْ هَڧُواْرَنْ ڢَارِنَّنْ كَمَرْ نَذَاكِ نٜىٰ، كَمَرْ نَذَاكِ مَيْ ڢُشِے؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Rundunar ta aukar wa ƙasarmu, Tana da ƙarfi, ba ta kuma ƙidayuwa, Haƙoranta suna da kaifi kamar na zaki.