Joel 1:7 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ta mayar da kuringar inabina kango ta kuma lalatar da itatuwan ɓaurena. Ta ɓamɓare bayansu duka ta kuma jefar da su ta bar rassansu fari fat.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ڧُنْ‌غِيَرْ نَنْ تَيِ ٻَرْنَرْ غُواْنَرْ إِنَبِنَ، تَلَلَتَرْدَ عِتَتُوَنْ ٻَوْرٜىٰنَ، تَٻَارٜىٰ عِتَتُوَنْ تَيَرْ دَسُو، تَسَا رَسَّنْ سُكَ جُويٜىٰ ڢَرِ ڢَتْ!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ta lalatar da kurangar inabinmu, Ta cinye itatuwan ɓaurenmu. Ta gaigaye ɓawo duka, Saboda haka rassan sun zama fari fat.