Joel 1:8 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ku yi makoki kamar budurwa a cikin tsummoki tana baƙin ciki domin mijinta na ƙuruciyarta.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يِكُوكَنْ بَڧِنْ ثِكِ كَمَرْ بُدُرْوَ مَيْ سَنْيٜىٰ دَ رِغَرْ نُونَ بَڧِنْ ثِكِ، سَبُواْدَ مُتُوَرْ سَوْرَيِنْتَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya jama'a, ku yi kuka Kamar yarinyar da take makokin rasuwar saurayinta.