Joel 2:16 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A tattara mutane; ku tsarkake taron; ku kawo dattawa wuri ɗaya; ku kuma tara yara, da waɗanda suke shan mama. Bari ango yă bar ɗakinsa amarya kuma lolokinta.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كُتَتَّارَ مُتَنٜىٰ! كُكٜىٰٻٜىٰ تَارُوانْ جَمَعَرْ غَ يَهْوٜىٰهْ! كُتَارَ ڟُواْڢَڢِّ، دَ يَارَا، حَرْ مَا دَ جَرِرَيْ! بَرِ أَنْ‌غُواْ يَڢِتَ دَغَ طَاكِنْسَ، أَمَرْيَ كُمَ دَغَ طَاكِنْتَ، سُذُواْ!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ku tattara jama'a wuri ɗaya, Ku tsarkake taron jama'a, Ku tattara dattawa da yara, Har da jarirai masu shan mama. Ku sa ango ya fito daga cikin turakarsa, Amarya kuma ta fito daga cikin ɗakinta.