Joel 2:21 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kada ki ji tsoro, ya ƙasa; ki yi murna ki kuma yi farin ciki. Tabbatacce Ubangiji ya yi abubuwa masu girma.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَا كٜىٰ ڧَسَا، كَدَ كِڟُواْرَتَ، كِيِ مُرْنَ دَ ڢَضٍ ثِكِ، غَمَا نِے يَهْوٜىٰهْ نَيِ أَيُّكَنْ بَنْ مَامَاكِ!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kada ki ji tsoro, ya ƙasa, Ki yi farin ciki, ki yi murna, Gama Ubangiji ne ya yi waɗannan manyan al'amura.