Joel 2:29 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Har ma a bisan bayina, maza da mata, zan zuba Ruhuna a kwanakin nan.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
حَرْ مَا بَايِنْكُ مَظَا دَ مَاتَا ذَنْ ظُبَ مُسُ رُوحُنَ عَكْوَانَكِے طِنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A lokacin zan zubo Ruhuna, Har a kan barori mata da maza.