Joel 2:3 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A gabansu wuta tana ci, a bayansu ga harshen wuta yana ci, A gabansu ฦasa ta yi kamar gonar Eden, a bayansu kuma jeji ne wofi, babu abin da ya kuษuce musu.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุชูุง ุชูููุซู ุงููุบูุจูููุณู ุนูุจูุงููููุณู ููู
ู ููุฑูุดูููฐูู ููุชูุง ูููู ฺงููููุ ุงููุบูุจูููุณู ฺงูุณูุฑู ููู
ูุฑู ุบููุงูููุฑู ุนูููุฏููู ููููฐุ ุนูู
ููุง ุจูุงููููุฏู ุณููู ููุซูููฐุ ุณููู ุชูุฐูู
ู ุฏูุงุฌู ุนูููุฏู ุจูุงุจู ูููุงูููุ ููููููู ุจูุงุจู ุงููุจูููุฏู ุฐููู ฺููุฑูุง ุฏูุบู ุบูุฑูููฐุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Tana cinye shuke-shuke kamar wuta, ฦasa kamar gonar Adnin take kafin ta zo, Amma a bayanta ta zama hamada, Ba abin da ya tsere mata.