Joel 2:30 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Zan nuna abubuwan banmamaki a cikin sammai da kuma a kan duniya, za a ga jini da wuta da murtukewar hayaƙi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ذَنْ نُونَ عَلَمُنْ بَنْ مَامَاكِ أَسَرَرِنْ سَمَ دَ عَدُونِيَا، ذَاعَيِ جِنِ دَ وُتَادَ غِذَغِظَنْ هَيَاڧِے؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Zan yi faɗakarwa a kan wannan rana A sararin sama da a duniya. Za a ga jini, da wuta, da murtukewar hayaƙi,