Joel 2:31 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Rana za tฤ duhunta wata kuma yฤ zama jini kafin isowar babbar ranan nan mai banrazana ta Ubangiji.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุงฺขููู ุฐูููุงูู ุจูุจููุฑู ุฑูุงููุฑู ูููู ู
ููู ุจููู ฺููุงูุฑููุงู ุชู ููููููููฐูู ุ ุฑูุงูู ุฐูุงุชู ุฐูู
ู ุฏูููุ ููุชู ููู
ู ููุฐูู
ู ุฌูุงููุฑู ููู
ูุฑู ุฌูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Rana za ta duhunta, Wata zai zama ja wur kamar jini, Kafin isowar babbar ranan nan mai bantsoro ta Ubangiji.