Joel 2:4 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Suna da kamannin dawakai; suna gudu kamar dokin yaƙi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
صِڢَّرْسُ كَمَرْ تَدَوَكِ تَكٜىٰ، سُنَ غُدُ كَمَرْ دَوَكِنْ يَاڧِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kamar doki take, Tana gudu kamar dokin yaƙi.