Joel 2:5 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da motsi kamar na kekunan yaƙi sun tsallake ƙwanƙolin duwatsu, kamar ƙarar harshen wuta mai cin tattaka, kamar runduna mai ƙarfi wadda ta ja dāgār yaƙi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَدَّ سُكٜىٰ ڟَلّٜىٰ ڟَلّٜىٰ عَكَنْ تُدَّيْ، ڧَارَرْ مُواْڟِنْسُ كَمَرْ تَكٜىٰكُنَنْ يَاڧِ ثٜىٰ، كَمَرْ ڧَارَرْ هَرْشٜىٰنْ وُتَا مَيْ ثِنْ ثِيَوَ، كَمَرْ مُتَنٜىٰ مَاسُ ڧَرْڢِے أَ جٜىٰرٜىٰ دُواْمِنْ يَاڧِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Motsin tsallenta a kan duwatsu kamar Motsin karusa ne. Kamar kuma amon wutar da take cin tattaka. Kamar runduna mai ƙarfi wadda ta ja dāgar yaƙi.