Joel 2:7 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sukan auka kamar jarumawa; sukan hau katanga kamar sojoji. Kowa yana takawa bisa ga tsari, ba mai kaucewa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููููู ุงูููููู ููู
ูุฑู ู
ูุงุณู ููุงฺงู ุณููููู ูููู ุจูููโุบููุงู ููู
ูุฑู ุณููุงูุฌููุงูุฌูุ ุณููููู ุชูุงูู ุฏูููุฏููู ุงูู ูููู ููููุ ุจูุงุจู ู
ููู ููููุซูููฐููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Takan auka kamar mayaฦa, Takan hau garu kamar sojoji, Takan yi tafiya, Kowa ta miฦe sosai inda ta sa gaba, Ba ta kaucewa.