Joel 3:1 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“A waɗancan kwanaki da kuma a wancan lokaci, sa’ad da zan maido da arzikin Yahuda da Urushalima,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
إِنْجِ يَهْوٜىٰهْ ، «غَاشِ، عَكْوَانَكِے دَ كُمَ لُواْكَثِنَّنْ، ذَنْ مَيَرْ وَ يَهُودَ دَ عُرُوشَلِيمَ دَ أَلْبَرْكُنْسُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“A wannan lokaci zan mayar wa Yahuza da Urushalima da wadatarsu.