Joel 3:10 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ku bubbuge garemaninku su zama takuba da kuma laujenku su zama māsu. Bari raunana su ce, “Ni mai ƙarfi ne!”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كُبُغِ غَرْمَرْ نُواْمَنْكُ سُذَمَ تَكُبَ، كُمَيْدَ وُڧَڧٜىٰنْ ڠَرَ عِتَتُوَنْكُ مَاسُ؞ بَرِ مَرَرْ ڧَرْڢِے يَثٜىٰ، ‹نِے مَيْ ڧَرْڢِينٜىٰ!›
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Su bubbuge allunan garmunansu, Su yi takuba da su. Su ƙera māsu da wuƙaƙen da ake yi wa itatuwa aski. Sai marar ƙarfi ya ce, “Ni jarumi ne!”