Joel 3:11 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ku gaggauta, dukanku al’ummai daga kowane ɓangare, ku tattaru a can. Ka sauko da mayaƙanka, ya Ubangiji!
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كُيِ سَوْرِ كُذُواْ، يَا كُو أَلْعُمَّيْ، كُو دَ كُكٜىٰ كٜىٰوَيٜىٰ دَ مُتَنٜىٰنَ؞» يَا يَهْوٜىٰهْ ، كَسَا سُواْجُواْجِنْكَ سُسَوْكَ سُتَتَّارُ عَݣُورِنْ!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Su gaggauta, su zo su al'ummai da suke kewaye, Su tattaru a kwarin. “Ya Ubangiji, ka saukar da rundunarka mai ƙarfi.”