Joel 3:12 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Bari a tā da dukan al’ummai; bari su kutsa zuwa Kwarin Yehoshafat gama a can zan zauna in shari’anta dukan al’ummai daga kowane ɓangare.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«بَرِ أَلْعُمَّيْ سُتَاشِ سُتَڢِے ذُوَا ݣُورِنْ شَرِيعَرْ يَهْوٜىٰهْ ؞ غَمَا أَوُرِنْ نٜىٰ ذَنْ ذَوْنَ إِنْيِ شَرِيعَرْ دُكَنْ ڧَسَاشٜىٰنْ أَلْعُمَّنْ دَسُكٜىٰ كٜىٰوَيٜىٰ دَ مُتَنٜىٰنَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Sai al'ummai su yi shiri, Su zo kwarin Yehoshafat, Gama a can zan zauna in shara'anta al'umman da suke kewaye,