Joel 3:16 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ubangiji zai yi ruri daga Sihiyona tsawa kuma daga Urushalima; duniya da sararin sama za su yi rawan jiki. Amma Ubangiji zai zama mafakar mutanensa, mafaka ga mutanensa Israโ€™ila.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ุฐูŽูŠู’ ูŠู ุฑููˆุฑู ุฏูŽุบูŽ ุณูู‡ููŠููˆุงู’ู†ูŽุŒ ุฐูŽูŠู’ ุชูŽุงุฏูŽ ู…ูุฑู’ูŠูŽุฑู’ุณูŽ ุฏูŽุบูŽ ุนูุฑููˆุดูŽู„ููŠู…ูŽุŒ ุณูŽู…ู‘ูŽูŠู’ ุฏูŽ ฺงูŽุณูŽุง ุฐูŽุงุณู ุบูุฑู’ุบูุธูŽุž ุนูŽู…ู‘ูŽุง ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ู†ูœู‰ูฐ ูˆูุฑูู†ู’ ูปููŠูŽ ุบูŽ ุฌูŽู…ูŽุนูŽุฑู’ุณูŽุŒ ูƒูŽุชูŽู†ู’โ€ŒุบูŽ ูƒูู…ูŽ ุบูŽ ู…ูุชูŽู†ูœู‰ูฐู†ู’ ุงู•ูุณู’ุฑูŽูฐู“ุกููŠู„ูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji yana magana da ฦ™arfi daga Sihiyona, Yana tsawa daga Urushalima, Sammai da duniya sun girgiza. Amma Ubangiji shi ne mafakar jama'arsa, Shi ne kagarar mutanen Isra'ila.