Joel 3:2 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
zan tattara dukan al’ummai in kuma kawo su Kwarin Yehoshafat Can zan yi musu shari’a game da gādona, mutanena Isra’ila, gama sun warwatsar da mutanena a cikin al’ummai sun kuma raba ƙasata.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ذَنْ تَتَّارَ دُكَنْ أَلْعُمَّيْ، إِنْ غَنْغَرُواْ دَسُو ݣُورِنْ شَرِيعَرْ يَهْوٜىٰهْ ؞ أَوُرِنْ، ذَنْ حُكُنْتَسُ سَبُواْدَ مُتَنٜىٰنَ، غَمَا سُنْ وَاڟَرْدَ غَادُواْنَ إِسْرَٰٓءِيلَ عَثِكِنْسُ سُكَ كُمَ رَرَّبَ ڧَسَاتَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Zan tattara dukan al'ummai, In kai su kwarin Yehoshafat. A can zan yi musu shari'a A kan dukan abin da suka yi wa jama'ata. Sun warwatsa Isra'ilawa a sauran ƙasashe, Suka rarraba ƙasata.