Joel 3:20 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Za a zauna a Yahuda har abada Urushalima kuma daga tsara zuwa tsara.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا يَهُودَ ذَاتَ كَسَنْثٜىٰ وُرِنْ ذَمَنْ مُتَنٜىٰ حَرْ أَبَدَا، عُرُوشَلِيمَ كُمَ دَغَ ڟَارَا ذُوَا ڟَارَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Za a zauna a Yahuza da Urushalima dukan tsararraki har abada.