Joel 3:21 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Alhakin jininsu, wanda ban gafarta ba, zan gafarta.” Ubangiji yana zama a Sihiyona!
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ذَنْ رَامَ لَيْڢِنْ ظُبْدَ جِنِنْ مَرَسَ لَيْڢِے، بَذَنْ غَاڢَرْتَا مُسُبَ؞ نِے يَهْوٜىٰهْ ذَنْيِ تَذَمَ أَ سِهِيُواْنَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Zan sāka alhakin jininsu, Ba zan kuɓutar da mai laifi ba, Gama Ubangiji yana zaune a Sihiyona.” Sihiyona.”