Joel 3:8 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Zan sayar da ’ya’yanku maza da mata ga mutanen Yahuda, su kuma za su sayar da su ga mutanen Sabenawa, al’umma da take nesa da ku.” Ubangiji ya faɗa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ذَنْسَا أَ سَيَرْوَ مُتَنٜىٰنْ يَهُودَ دَ یَیَنْكُ مَظَا دَ مَاتَا؞ يَهُودَاوَنْ ذَاسُ سَيَرْ دَسُو غَ مُتَنٜىٰنْ سٜىٰبَ، ثَنْ دَنِيسَ عَڧَسَرْ أَرَبِيَ؞ نِے يَهْوٜىٰهْ نَا ڢَطَا؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Zan sa a sayar wa mutanen Yahuza 'ya'yanku mata da maza, su kuma za su sayar da su ga Sabiyawa, can nesa. Ni Ubangiji na faɗa.”