John 1:22 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A ƙarshe suka ce, “Wane ne kai? Ka ba mu amsa don mu mayar wa waɗanda suka aike mu. Me kake ce da kanka?”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ سُكَثٜىٰ مَسَ «تُواْ، وَنٜىٰنٜىٰ كَيْ؟ كَبَامُ أَمْسَرْ دَ ذَامُ مَيَرْ وَ وَطَنْدَ سُكَ عَيْكُواْمُ؞ مٜىٰ كَكٜىٰثٜىٰ دَ كَنْكَ؟»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai suka ce masa, “To, wane ne kai, domin mu sami amsar da za mu mayar wa waɗanda suka aiko mu? Me kake ce da kanka?”