John 1:25 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
suka tambaye shi suka ce, โDon me kake yin baftisma in kai ba Kiristi ba ne, ba kuwa Iliya ba, ba kuma annabin nan ba?โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ุชูู
ูุจููู ููุญูููู ุณูููุซูููฐ ยซุนูุฏููู ูููู ุจู ุงููููู
ูุณููุญู ุจูููููฐุ ูููู ุจู ุงููููููุงุณู ุจูููููฐุ ูููู ููู
ู ุจู ุงูููููุจูููููู ุจูุ ุชููุงูุ ุฏููุงููู
ูููฐ ููููููฐูููู ุจฺูขูุชูุณูู
ูุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai suka tambaye shi suka ce, โTo, don me kake yin baftisma in kai ba Almasihu ba ne, ba kuwa Iliya ba, ba kuma annabin nan ba?โ