John 1:39 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya amsa musu ya ce, โKu zo, za ku kuma gani.โ Saboda haka suka je suka ga inda yake da zama, suka kuma zauna a can tare da shi. Wajen saโa ta goma ce kuwa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ุนููุณูููฐ ููุงููู
ูุณู ู
ูุณู ููุซูููฐ ยซููุฐููุงู ููุบูููุยป ููุฌูููฐูู ฺงูุฑฺูขูููฐ ุญูุทู ููููฐูููู ููููู
ููุ ุณููู ุงููููู
ูุฌูุฑูููููู ุณูููุฌูููฐ ุณูููุบู ุนูููุฏู ููููููฐุฏู ุฐูู
ูุ ุณููู ูููู ุฐููููู ุงููููุฑููู ุชูุฑูููฐ ุฏูุดู ุงููุฏููููู ููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai ya ce musu, โKu zo ku gani.โ Sai suka je suka ga inda yake da zama, suka kuwa yini tare da shi. Wajen ฦarfe huษu na yamma ne kuwa.