John 1:40 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Andarawus ɗan’uwan Siman Bitrus, yana ɗaya daga cikin biyun nan da suka bi Yesu bayan da suka ji maganar Yohanna a kan Yesu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَنْدَرَوُسْ، طَنْعُوَنْ سِيمَنْ بِتْرُسْ، يَنَ طَيَ دَغَ ثِكِنْ مُتَنٜىٰ بِيُنَّنْ دَ سُكَبِے عِيسَىٰ بَايَنْدَ سُكَجِ مَغَنَرْ يَحْيَى عَكَنْ عِيسَىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ɗaya daga cikin biyun nan da suka ji maganar Yahaya suka kuma bi Yesu, Andarawas ne, ɗan'uwan Bitrus.