John 1:45 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Filibus ya sami Natanayel ya kuma gaya masa, โMun sami wanda Musa ya rubuta game da shi a cikin Doka, kuma wanda annabawa suka rubuta a kansa, Yesu Banazare, ษan Yusuf.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ฺขูููุจูุณู ููุณูุงู
ู ููุชูุนูุงููุ ููุซูููฐ ู
ูุณู ยซู
ููู ุณูุงู
ู ู
ูุชูู
ููู ุฏู ุนููู ุฑูุจููุชู ููุงุจูุฑูููุณู ุงูู ูููุงูููุฑูููุฑู ู
ููุณููฐู ุฏู ููุชููุชฺููขููู ุงูููููุจูุงููุง ููุชููุงูุ ุนููุณูููฐ ุจูููุธูุฑูููฐุชูุ ุทููู ูููุณฺูขูุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Filibus ya sami Nata'ala, ya ce masa, โMun sami wanda Musa ya rubuta labarinsa a Attaura, annabawa kuma suka rubuta labarinsa, wato Yesu Banazare, ษan Yusufu.โ