John 1:7 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya zo a matsayin mai shaida domin yă ba da shaida game da wannan haske, don ta wurinsa dukan mutane su ba da gaskiya.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَذُواْ يَشَيْدَ وَمُتَنٜىٰ غَسْكِيَ غَمٜىٰدَ حَصْكٜىٰنْ، دُوانْ تَوُرِنْ شَيْدَرْسَ دُكَنْ مُتَنٜىٰ سُجِ لَابَرِنْ حَصْكٜىٰنْ سُكُمَ بَادَ غَسْكِيَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Shi fa ya zo shaida ne, domin ya shaidi hasken, kowa yă ba da gaskiya ta hanyarsa.

Recommended Reading