John 10:13 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Mutumin yakan gudu don shi ษan haya ne kawai, bai kuwa damu da tumakin ba.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ู
ูุชูู
ููู ููุบูุฏู ููููฐ ุฏููุงูู
ููู ุนููููููู ููุทู ููููฐ ูููููู ููููููฐููุ ููู
ูุจูุง ุงููุจูููุฏู ููุฏูุงู
ูููฐุดู ุฏู ุชูู
ูููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya gudu ne fa, don shi ษan asako ne, ba abin da ya dame shi da tumakin.