John 10:16 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ina da waษansu tumaki da ba na wannan garken ba ne. Dole ne in kawo su su ma. Za su saurari muryata, za su kasance garke guda ษaya, makiyayi guda kuma.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงููููุฏู ููุทูููุณู ุชูู
ููู ููู
ู ููุทูููุฏู ุจูููููููููู ุบูุฑูููููฐ ุจูููููฐุ ุณูู ู
ูุง ุฏููุงูููููฐููููฐ ุงูููููููฐููุงูุณูุ ุฐูุงุณู ูููู ุณูููุฑูุฑู ู
ูุฑูููุชูุ ุฐูุงุณู ุฐูู
ู ุบูุฑูููููฐ ุทูููุ ู
ูููููุงูู ุทููู ููู
ูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ina kuma da waษansu tumaki da ba na wannan garke ba ne. Su ma lalle in kawo su, za su kuwa saurari muryata, su zama garke guda, makiyayi kuma guda.