John 10:2 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Mutumin da ya shiga ta ƙofa makiyayin tumakinsa ne.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
وَنْدَ يَشِغَ تَڧُواْڢَرْ كُوَ، شِينٜىٰ مَكِيَايِنْ تُمَكِنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Wanda kuwa ya shiga ta ƙofar, makiyayin tumakin ne.