John 10:37 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
In ba ayyukan da Ubana yake yi ne nake yi ba, to, kada ku gaskata ni.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
إِنْ بَ أَيُّكَنْ دَ عُبَانَ يَكٜىٰيِ سُو نَكٜىٰيِبَ، تُواْ، كَدَ كُغَسْكَتَادَنِے؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
In ba ayyukan da Ubana yake yi nake yi ba, to, kada ku gaskata ni.