John 10:41 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
mutane da yawa suka zo wurinsa. Suka ce, โKo da yake Yohanna bai yi wani abin banmamaki ba, duk abubuwan da Yohanna ya faษa game da mutumin nan gaskiya ne.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ู
ูุชูููููฐ ุฏููููู ุณูููุฐููุงู ููุฑูููุณูุ ู
ูุชูููููฐูู ุณููู ุฏูููโุบู ุซูููฐูู ยซุงููููุ ููุญูููู ุจูููุชููปููููู ุนูููู
ูุฑู ุจููู ู
ูุงู
ูุงูู ุจูุ ุนูู
ููุง ุฏููู ุงููุจูููุฏู ฺููขูุทูุง ุบูู
ูููฐุฏู ููููููู ู
ูุชูู
ู ุบูุณููููู ููููฐุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
mutane kuwa da yawa suka zo wurinsa, sai suka riฦa cewa, โHakika, Yahaya bai yi wata mu'ujiza ba, amma duk abin da ya faษa game da mutumin nan gaskiya ne.โ