John 11:13 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yesu kuwa yana magana mutuwarsa ce, amma almajiransa suka ɗauka yana nufin barcin gaskiya ne.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عِيسَىٰ يَنَ نُڢِنْ لِعَظَرُ يَمُتُ نٜىٰ، عَمَّا سُو أَلْمَجِرَنْسَ سُنَ ڟَمَّنِ يَنَ بَرْثِنْ هُوتَوَا نٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Alhali kuwa, Yesu zancen mutuwar Li'azaru yake, amma su sun ɗauka yana nufin barcin hutawa ne.